8 Nuwamba 2025 - 20:15
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Sayyida Fatima Zahra (AS) A Kano Najeriya

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na AhlulBaiti (As) –ABNA-ya habarta cewa: bisa raya  munasabar Kwanakin Fatimiyya ‘yan uwa musulmi 'yan Shi'a da masoya Ahlul Bayt (AS) a birnin Kano, Najeriya sun yi taron jajantawa na tunawa shahadar shugabar matayen duniya da lahira Sayyidah Fadimah Siddiqah Tahirah (AS).

Your Comment

You are replying to: .
captcha